Shugaban Kastam Ya Kori Ma’aikatar Kastam Guda 34

A yau Juma’a 30, ga watan Oktoba sabon Kamtrola-Janar kastam (shugaban kastam), Hameed Ali ya amince da murabus ma’aikatar kastam guda 34

Kanar Hameed Ali, shugaban kastam Najeriya

Jami’i mai hudda da jama’a na kungiyar kastam Najeriya, Wale Adeniyi yace wanda murabus din na wani ma’aikata, tana cikin sabon shirin na cigaban kungiyar kastam.

Adeniyi yace: “Wani sabon shirin na kungiyar kastam guda daya ne acikin babban ra’ayun shugaban kastam, Kanar Hameed Ali.”

Yace kuma wanda murabus din na ma’aikata da sauri ne.

Mataimakan shugaban kastam wanda suka cikin ma’aikatar kastam wadanda sun murabus, akwai John Atte, Ibrahim Mera, Musa Tahir, Austin Nwosu da Akinade Adewuyi. Adewuyi da wuri ya ba shugaban kastam takadar murabus.

Sauran ma’aikata wanda suka murabus, akwai mataimakan shugaban kastam, Madu Mohammed, sakataren kungiyar kastam Najeriya; Victor Gbemedu, Gudanarwar yankin A da Bello Liman, mataimakin shugaban kastam a hedikwata

Sannan kuma, akwai sauran ma’aikata da daraja kamftrola wanda suna aiki a babban da karamin hedikwatar kastam ko ina a Najeriya.

The post Shugaban Kastam Ya Kori Ma’aikatar Kastam Guda 34 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Popular Posts

"I once said that I was not elected President of Nigeria to spread poverty, I was elected to generate and spread wealth-Former Pres. Goodluck Jonathan at the Oxford Union

Fabregas – Chelsea players betrayed Mourinho’s trust