Femi Fani-Kayode ya maida martani
– Femi Fani-Kayode ya bayyana cewa shirye yake yake kotu
– Ina nan tsaye akan abunda nace akan Sheriff
Tsohon Ministan jiragen sama, Femi Dani Kayode, ya bayyana cewa ba zayw girgiza ba saboda barazanar da sabon Ciyaman din PDP yayi mashi. Ya bayyana cewa ina nan tsaye akan duka maganganun da yayi akan Sheriff. Yace duka wannan barazanar bata taba gana shi bacci ba.
Ya bayyana cewa: “Munga barazanar Sheriff a Jaridar This Day, duk da dai bai rubuta mana ba, amma baza muyi wata wata akan wannan ba.”
Femi Fani Kayode kuma ya bayyana cewa a shirye yake da su hadu da Sheriff a Kotu. Ya bayyana cewa lauyan shi shirya yake daya kare shi.
The post Femi Fani-Kayode ya maida martani appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.