Kada ku shiga rigimar Sanataci – Yan Majalisa

– Wata kungiya mai goyan bayan Gbajabiamila da kuma yan majalisa sun bada shawara

– Ta amince da Marafa

Wata kumgiya mai goyon bayan dan majalisa Femi Gbajabiamila tayi kira ga yan majalisar tarayya dasu kaucema shiga rgimar majalisar Dattijai. Kungiyar ta bayyana cewa majalisar wakilai data Dattawa sun sha banban kuma kowanne na cin gashin kanta.

Ta shawarci sabbin yan majalisa da su san dokar majalisa kafin su ringa shiga batutuwa. Kungiyar ta bayyana cewa ta amince da Sanata Marafa wanda ya bayyana cewa wasu yan majalisa na amfani ne da kasafin kudi domin au cinma burin siyasa.

Takardar ta samu sa hannu ne daga Lawal Gumau, Ahmad Kaita, Ahmad Nasir Daura da sauransu.

The post Kada ku shiga rigimar Sanataci – Yan Majalisa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Popular Posts

"I once said that I was not elected President of Nigeria to spread poverty, I was elected to generate and spread wealth-Former Pres. Goodluck Jonathan at the Oxford Union

Fabregas – Chelsea players betrayed Mourinho’s trust