Shugaba Buhari na bukatar addu’a

– Ministan Abuja ya wakilci Buhari

– Ya nemi ayi ma gwamnatin shi addu’a

– Ya yaba ma kungiyar Izala

Ministan Abuja, wanda ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci malaman addini dasu dage wajen yima gwamnatin shi addu’a. Ministan ya fadi wannan ne a lokacin da akayi taro na kasa a Abuja.

Ya bayyana cewa gwamnatin Buhari na bukatar addu’a domin daurewar zaman lafiya da kuma kawo cigaba a cikin kasa. Ministan kuma ya yaba ma kungiyra Izalabakan kokarin da takeyi na gina Cibiya ta musulunci a Abuja. Ya kuma yaba mata akan kokarin da tayi cikin shekaru 30 da kafa ta.

The post Shugaba Buhari na bukatar addu’a appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Popular Posts

"I once said that I was not elected President of Nigeria to spread poverty, I was elected to generate and spread wealth-Former Pres. Goodluck Jonathan at the Oxford Union

Fabregas – Chelsea players betrayed Mourinho’s trust