Shugaba Buhari ya sauka a kasar Qatar (Hotuna)
– Najeriya ta sanya hannu akan yarjejeniya a kasar Qatar
– Buhari ya samu karbar ban girma
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka kasar Qatar bayan daya gama Umra a kasar Saudiyya. Shugaba Buhari da yan tawagar shi sun sauka a kasar ta Qatar inda shugaban kasa Sheik Tanim Bin Hammad Althani ya karbi Buhari.
Daga baya kuma Mjnisticin kudi, Al Emadi da Kemi Adeosun sun sanya hannu akan yarjejeniyar hana karbar haraji sau 2 akan kasashen guda 2.
Shugaba Muhammdu Buhari
Wata Ministar Kudi mai suna Kemi Adeosun
Shugaba Muhammadu Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari inda yake tattauna
The post Shugaba Buhari ya sauka a kasar Qatar (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.